7 Yuni 2025 - 23:45
Source: ABNA24
Yadda Mabiya Ahlulbaiti AS Sukai Sallar Idi A Ghana + Hotuna 

Yadda Khalifan Shugaban Mabiya Ahlulbait A Ghana, Sheikh Ibraheem Bansi, Ya Jagoranci Sallar Idi a Masallacin Ahlulbayt da ke Madina, Accra

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahl-Bait As -Abna- ya habarto maku cewa: Shehin Malami Sheikh Ibraheem Bansi, wanda shi ne Khalifan Shugaban Musulmai Mabiya Ahlulbait a Ghana, ya jagoranci sallar Idi a ranar Juma’a, 7 ga Yuni, 2025, a Masallacin Ahlulbayt da ke Madina, Accra.

Bayan kammala sallar Idi, Sheikh Bansi ya gabatar da hudubar Idi da harshen Hausa, inda ya mayar da hankali kan halin da al’ummar Falasɗinu ke ciki a halin yanzu.

Rahoto daga: Ahmad Salisu Chama

Your Comment

You are replying to: .
captcha